4.9/5
( 500+ reviews)
Features Soyayya Da Rayuwar Aure
Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure.
Da yawan mutane na ganin cewa ma damar babu yarda, to babu amfanin ci gaba da zamantakewa.
Tabbas, yarda ginshiki ce da bai kamata ayi wasa da ita ba.Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan.
Da wannan yake da kyau kowannenku yasan iyakar muamalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba.
Idan kuna a shafi daya; to akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa.
🐾
Pet Care
Manage your pet's health, activities, and care schedule.
Screenshots
See the Soyayya Da Rayuwar Aure in Action
Get the App Today
Download on Google Play
Available for Android 8.0 and above